John 6:51 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ni ne burodin rai mai saukowa daga sama. Duk wanda ya ci wannan burodi, zai rayu har abada. Wannan burodin shi ne jikina, da zan bayar don duniya ta sami rai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐ ุนูุจูููุซููู ุฑููู ุฏู ููุณููููููุงู ุฏูุบู ุณูู
ูุ ุฏููู ููููุฏู ููุซู ููููููู ุนูุจูููุซูุ ุฐููู ุฑูุงูู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุ ููููููู ุนูุจูููุซู ููุงู
ููู ุฌูููููู ููููฐุ ููููุฏู ุฐููู ุจูุงููุฑู ุฏููุงูู
ููู ุฏููููููุง ุชูุณูุงู
ู ุฑูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ni ne Gurasan rai da ya sauko daga Sama. Kowa ya ci Gurasan nan, zai rayu har abada. Har ma gurasar da zan bayar naman jikina ne, domin duniya ta rayu.โ