John 6:53 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Yesu ya ce musu, โ€œGaskiya nake gaya muku, sai kun ci naman jikin ฦŠan Mutum kuka kuma sha jininsa, ba za ku kasance da rai a cikinku ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽูŠู’ ุนููŠุณูŽู‰ูฐ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ู…ูุณู ยซุญูŽฺงููŠฺงูŽุŒ ุงู•ูู†ูŽุบูŽูŠูŽ ู…ููƒูุŒ ุงู•ูู†ู’ ุจูŽูƒูู†ู’ุซู ู†ูŽุงู…ูŽู†ู’ ุฌููƒูู†ู’ ุทูŽู†ู’ ู…ูุชูู…ู’ ูƒูู†ู’ ูƒูู…ูŽุดูŽุง ุฌูู†ูู†ู’ุณูŽุจูŽุŒ ุจูŽุงูƒู ุฏูŽุฑูŽูŠู’ ุนูŽุซููƒูู†ู’ูƒู ูƒูœู‰ูฐู†ูŽู†ู’ุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce musu, โ€œLalle hakika, ina gaya muku, in ba ku ci naman jikin ฦŠan Mutum ba, kuka kuma sha jininsa, ba rai a gare ku.