John 6:58 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan shi ne burodin da ya sauko daga sama. Kakannin-kakanninku sun ci Manna suka kuma mutu, amma duk wanda yake cin wannan burodi zai rayu har abada.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููฐ ุนูุจูููุซููู ุฏู ููุณููููููุงู ุฏูุบู ุณูู
ูุ ููุงููููููู ููุงููููููููู ุณูููุซู ู
ููููุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุณููู ู
ูุชูุ ุนูู
ููุง ุฏููู ู
ูุชูู
ูููุฏู ููุซู ููููููู ุนูุจูููุซู ุฐููู ุฑูุงูู ุญูุฑู ุงููุจูุฏูุงุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wannan shi ne Gurasan da ya sauko daga Sama, ba irin wadda kakannin kakanninku suka ci ba, duk da haka suka mutu. Duk mai cin Gurasan nan zai rayu har abada.โ