John 6:61 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da yake ya san almajiransa suna gunaguni game da wannan, sai Yesu ya ce musu, โWannan ya ษata muku rai ne?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ูููู ุฏูููููููฐ ููุณููู ุซูููฐูู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณููู ุบูููุบููู ุนููููู ููููููู ูููุงูููุฑูููุงุ ุณูููููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููููููู ูููุงูููุฑูููุง ุชูุง ูปูุงุชู ู
ููู ุฑููู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu kuwa, da yake ya sani a ransa almajiransa suna gunagunin wannan, sai ya ce musu, โWato, wannan ne ya zamar muku abin tuntuษe?