John 6:66 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga wannan lokaci da yawa daga cikin almajiransa suka ja da baya, suka daina bin sa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ููููููู ู
ูุบูููุฑู ุฏู ุนููุณูููฐ ููููุ ุณููู ุฏููููู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุจูููุณู ุณููู ุจูุฑูุดูุ ุณููู ููู
ู ุฏููููู ุจูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kan wannan da yawa daga cikin almajiransa suka koma da baya, ba su ฦara tafiya tare da shi ba.