John 7:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Bayan wannan, sai Yesu ya yi ta zagawa a cikin Galili, da ganga bai yarda yฤ je Yahudiya ba domin Yahudawa a can suna nema su kashe shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุจูุงูููู ููููููู ุนููุณูููฐ ููุธูุธูุฐูุงุบู ุซููููู ุบููููููุ ุนูู
ููุง ุจููู ุณููุงู ูููู ุชฺูขููู ุซููููู ูููููุฏููู ุจูุ ุฏููุงูู ูููููุฏูุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุซููู ุณููู ููููฐู
ู ุณูููุดูููฐุดูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bayan haka, Yesu ya riฦa zagawa a ฦasar Galili, bai yarda ya zaga ta Yahudiya ba, don Yahudawa suna neman kashe shi.