John 7:15 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahudawa suka yi mamaki suna tambaya, โYaya wannan mutum ya sami wannan sani haka ba tare da ya yi wani karatu ba?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุดููุบูุจูููููู ูููููุฏูุงููุง ุณููููู ู
ูุงู
ูุงูู ุณูููุซูููฐ ยซููููููู ู
ูุชูู
ู ุจูููุชููปู ุฐูููุง ู
ูููุฑูููุชู ุฏููุงูู ูููุงููููุงูู ููุฑูุงุชู ุจูุ ุชูููููุง ููุฐูู
ู ฺ ูููู ุญูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahudawa suka yi mamakin abin, suka ce, โYaya mutumin nan yake da karatu haka, ga shi kuwa, bai taษa koyo ba?โ