John 7:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mai magana don kansa, neman ษaukakar kansa yake yi. Amma mai neman ษaukakar wanda ya aiko shi, shi ne mai gaskiya, ba kuwa rashin gaskiya a gare shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฏู ููููููฐ ูููุงูููุฑู ุฏู ุงููุจูุจููู ููููููุณูุ ูููู ฺงููุงฺูงูุฑููู ุทููููููู ููููุณู ููููฐุ ุนูู
ููุง ููููุฏู ููููููฐ ฺงููุงฺูงูุฑููู ุทููููููู ููููุฏู ููุนููููููุงูุดูุ ุดููููููฐ ู
ููู ุบูุณูููููุ ููู
ู ุจูุงุดู ุฏู ุฑูุดููู ุบูุณููููู ุนูุซูููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mai magana don kansa, neman ษaukakar kansa yake yi. Amma mai neman ษaukakar wanda ya aiko shi, shi ne mai gaskiya, ba kuwa rashin gaskiya a gare shi.