John 7:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ashe, ba Musa ba ne ya ba ku Doka? Duk da haka ba ko ษayanku da yake kiyaye Dokar. Me ya sa kuke nema ku kashe ni?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููุดูููฐุ ุจู ู
ููุณููฐู ููููฐ ููุจูุงูู ูููุงูููุฑูููุง ุจูุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุจูุง ูููู ุนูุซููููููู ููููุฏู ููููููฐ ููููุงููููฐ ูููุงูููุฑูููุฑูุ ู
ูููฐููุณูุง ููููููฐุณููุงู ููููุดูููฐููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ashe, ba Musa ne ya ba ku Shari'a ba? Duk da haka ba mai kiyaye Shari'ar a cikinku. Don me kuke neman kashe ni?โ