John 7:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka, da yawa a cikin taron suka ba da gaskiya gare shi. Suka ce, โSaโad da Kiristi ya zo, zai yi abubuwan banmamaki fiye da na wannan mutum ne?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูููุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุนูุซููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุณููู ุบูุณูููุชูุงุฏู ุนููุณูููฐุ ุณููู ุซูููฐูู ยซุดูููุ ูููุงูููุซููู ุฏู ุงููููู
ูุณููุญู ุฐูููุฐููุงูุ ุฐููู ูู ุนูููู
ููู ุจููู ู
ูุงู
ูุงูู ฺขูููููฐุฏู ุงููุจูุจููููู ุฏู ู
ูุชูู
ูููููู ูููู ููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Duk da haka mutane da yawa cikin taron sun gaskata da shi, suna cewa, โSa'ad da Almasihu ya zo, zai yi mu'ujizai fiye da na mutumin nan?โ