John 7:36 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Me yake nufi da ya ce, ‘Za ku neme ni, amma ba za ku same ni ba,’ da kuma ‘Inda nake, ba za ku iya zuwa ba’?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مٜىٰ يَكٜىٰ نُڢِ دَيَثٜىٰ، ‹ذَاكُ نٜىٰمٜىٰنِ، عَمَّا بَذَاكُ سَامٜىٰنِبَ›؟ مٜىٰيَكٜىٰ نُڢِ كُمَ دَ ‹عِنْدَ نَكٜىٰ بَذَاكُ عِيَ ذُوَابَ›؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Me kuma yake nufi da cewa, ‘Za ku neme ni amma ba za ku same ni ba’? da kuma cewa, ‘Inda nake ba za ku iya zuwa ba’?”