John 7:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba wanda yake so a san shi da zai yi abu a ษoye. Da yake kana yin waษannan abubuwa, sai ka nuna kanka ga duniya.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุ ุฏููู ููููุฏู ููููููฐุณููุงู ุงูู ุณููู ุดู ุณููุงูุณููู ุจูุงูู ูปููุงูููููฐ ุงููุจูููุฏู ููููููฐููุ ุชูููุฏูููููููฐ ูููู ูููู ููุทูููููู ุงููุจูุจูููุ ุงููููุ ุณููู ููููููู ูููููู ุฏููุงูู
ููู ุฏููููููุง ุชูุณูููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ai, ba mai aiki a ษoye in yana so ya shahara. Tun da yake kana yin waษannan al'amura, to, sai ka bayyana kanka ga duniya.โ