John 7:51 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ashe, dokarmu takan hukunta mutum ba tare da an fara ji daga bakinsa game da abin da yake yi ba?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بِسَغَ كُواْيَرْوَرْمُ بَذَامُ عِيَ حُكُنْتَ مُتُمْبَ، سَيْ أَنْجِ دَغَ بَاكِنْسَ، دُوانْ أَ سَنْ أَبِنْدَ يَكٜىٰيِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ashe, shari'armu takan hukunta mutum tun ba a ji daga bakinsa ba, an kuma san abin da yake ciki?”