John 8:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta ce, “Ba kowa, ranka yă daɗe.” Sai Yesu ya ce, “Haka ni ma ban hukunta ki ba. Ki tafi, ki daina rayuwar zunubi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ تَأَمْسَ تَثٜىٰ «مَيْغِرْمَ، بَابُ كُواْوَ؞» سَيْ عِيسَىٰ يَثٜىٰ «نِے مَا بَنْ حُكُنْتَكِبَ؞ كِتَڢِے، عَمَّا كَدَ كِڧَارَ يِنْ ذُنُوبِ؞»]
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ta ce, “Babu, ya Ubangiji.” Sai Yesu ya ce, “Ni ma ban hukunta ki ba. Yi tafiyarki. Daga yau kada ki ƙara yin zunubi.”]