John 8:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Farisiyawa suka tambaye shi suka ce, “Ga kai dai, kana yi wa kanka shaida, shaidarka kuwa ba tabbatacciya ba ce.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ ڢَرِسِيَاوَا سُكَثٜىٰ وَ عِيسَىٰ «كَنَيِ وَكَنْكَ شَيْدَ، شَيْدَرْكَ كُوَ بَ تَبَّتَاثِّيَ بَثٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka Farisiyawa suka ce masa, “Kanka kake wa shaida, shaidarka kuwa ba tabbatacciya ba ce.”