John 8:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ko da zan yi shari’a, shari’ata daidai ce, don ba ni kaɗai ba ne. Ina tare da Uba da ya aiko ni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا كُواْ دَمَا ذَنْيِ شَرِيعَ، شَرِيعَتَ تَغَسْكِيَ ثٜىٰ، غَمَا بَنِينٜىٰ كَطَيْبَ، عَمَّا عُبَانَ وَنْدَ يَعَيْكُواْنِ يَنَيِ تَرٜىٰدَنِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ko da zan yi hukunci, hukuncina na gaskiya ne, domin ba ni kaɗai nake ba, ni da Uba wanda ya aiko ni ne.