John 8:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tambaye shi suka ce, “Ina Uban nan naka?” Sai Yesu ya ce, “Ba ku san ni ko Ubana ba. Da kun san ni, da za ku san Ubana ma.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَ تَمْبَيٜىٰشِ سُكَثٜىٰ «إِنَا عُبَنَّنْ نَاكَ يَكٜىٰ؟» عِيسَىٰ يَأَمْسَ مُسُ يَثٜىٰ «بَكُ سَنِّ بَ، بَكُ كُمَ سَنْ عُبَانَ بَ؞ دَ كُنْ سَنْ نِے دَ كُنْ سَنْ عُبَانَ مَا؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka suka ce masa, “Ina Uban naka yake?” Yesu ya amsa ya ce, “Ko ni ko Ubana, ba wanda kuka sani. Da kun san ni, da kun san Ubana ma.”