John 8:20 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya faษi waษannan kalmomi ne yayinda yake koyarwa a filin haikali, kusa da inda ake ajiye baye-baye. Duk da haka ba wanda ya kama shi, domin lokacinsa bai yi ba tukuna.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ฺููขูุทู ููููููู ู
ูุบููู ููููฐ ุงูู ูููุงูููุซููู ุฏูููููููฐ ูููุงูููุฑูููุง ููุณูุฏู ุนูููุฏู ุนูููููฐ ุงููุฌูููููฐ ููุทููู ุจููููููุงู ุงูู ููููููููุ ุนูู
ููุง ุฏูููุฏููููู ุจูุงููููุฏู ููููุงู
ู ุดูุ ุฏููุงูู ูููุงูููุซูููุณู ุจูููููุจู ุชูููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya faษi wannan magana ne a baitulmalin Haikali, lokacin da yake koyarwa a wurin. Duk da haka ba wanda ya kama shi, don lokacinsa bai yi ba tukuna.