John 8:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Har wa yau Yesu ya sāke ce musu, “Zan tafi, za ku kuwa neme ni, za ku kuma mutu cikin zunubinku. Inda za ni, ba za ku iya zuwa ba.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ عِيسَىٰ يَڧَارَ غَيَ وَمُتَنٜىٰنْ ثٜىٰوَ «ذَنْ تَڢِے، ذَاكُ كُوَ نٜىٰمٜىٰنِ، ذَاكُ كُمَ مُتُ ثِكِنْ ذُنُوبِنْكُ؞ عِنْدَ ذَانِے كُوَ، بَذَاكُ عِيَ ذُوَابَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ƙara ce musu, “Zan yi tafiya, za ku kuwa neme ni, amma za ku mutu da zunubinku. Inda za ni kuwa ba za ku iya zuwa ba.”