John 8:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan ya sa Yahudawa suka yi tambaya suka ce, “Zai kashe kansa ne? Shi ya sa yake cewa, ‘Inda za ni, ba za ku iya zuwa ba’?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَنَّنْ يَسَا شُوغَبَنِّنْ يَهُودَاوَا سُكَثٜىٰ «وَتُواْ، ذَيْ كَشٜىٰ كَنْسَ نٜىٰ دَيَثٜىٰ، ‹عِنْدَ ذَا نِے كُوَ، بَذَاكُ عِيَ ذُوَابَ›؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka sai Yahudawa suka ce, “Wato zai kashe kansa ke nan da ya ce, ‘Inda za ni ba za ku iya zuwa ba’?”