John 8:23 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma ya ci gaba da cewa, “Ku daga ƙasa kuke; ni kuwa daga bisa ne. Ku na duniyan nan ne; ni kuwa ba na duniyan nan ba ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِيسَىٰ يَثِيغَبَدَ ثٜىٰوَ «كُو دَغَ نَنْ ڧَسَا كُكٜىٰ، نِے كُوَ نَڢِتُواْ دَغَ سَمَنٜىٰ؞ كُو نَدُونِيَرْ نَنْ نٜىٰ، نِے كُوَ بَنَدُونِيَرْ نَنْ بَنٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ya ce musu, “Ku daga ƙasa kuke, ni kuwa daga sama nake. Ku na duniyan nan ne, ni kuwa ba na duniyar nan ba ne.”