John 8:28 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka Yesu ya ce, โSaโad da kuka ษaga ฦan Mutum, a saโan nan ne za ku san cewa ni ne wannan da na ce nake. Ni kuwa ba na yin kome ni kaษai, sai in dai faษi abin da Uba ya koya mini.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดูููุณูุง ุนููุณูููฐ ููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุงูู ูููุงูููุซููู ุฏู ุฐูุงูู ุทูุบู ุทููู ู
ูุชูู
ูุ ุงูู ูููุงูููุซูููููู ููููฐ ุฐูุงูู ุบูุงููููฐ ูููููููฐุดูุ ุฐูุงูู ุบูุงููููฐ ุซูููฐูู ุจูุงูู ูููู ูููุงูู
ูููฐ ุฏู ุฅูููููุงูู ููููููุ ุนูู
ููุง ุงูููู ฺขูุทููู ุงููุจูููุฏู ุนูุจูุง ูููููุงููู ู
ููู ููููฐ ููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yesu ya ce, โSa'ad da kuka ษaga ฦan Mutum, a sa'an nan ne za ku gane ni ne shi, ba na yin kome kuma ni kaษai, sai dai Uba ya koya mini, haka nake faษa.