John 8:4 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
suka kuma ce wa Yesu, “Malam, an kama wannan mace tana zina.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سُكَثٜىٰ وَ عِيسَىٰ «مَلَمْ، مَثٜىٰنَّنْ أَنْكَمَتَ نٜىٰ، تَنَ ثِكِنْ ظِنَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka ce masa, “Malam, matan nan an kama ta ne, suna cikin yin zina.