John 8:40 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ga shi kun ƙudura, sai kun kashe ni, ni mutumin da ya faɗa muku gaskiyar da na ji daga Allah. Ibrahim bai yi irin waɗannan abubuwa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
نِے مُتُمْ نٜىٰ مَيْ ڢَطِنْ غَسْكِيَ وَدَّ نَجِ دَغَ وُرِنْ اللَّهْ ، عَمَّا كُنَ ڧُواْڧَرِ كُكَشٜىٰنِ؞ تُواْ، أَيْ، إِبْرَٰهِيمْ بَيْيِ إِرِنْ وَنَّنْ أَبُبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga shi yanzu, kuna neman kashe ni, ni mutumin da na gaya muku gaskiyar da na ji wurin Allah. Ba haka Ibrahim ya yi ba.