John 8:48 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahudawa suka amsa masa suka ce, โ€œAha, ai, gaskiyarmu da muka ce kai mutumin Samariya ne, kana kuma da aljani.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูŠูŽู‡ููˆุฏูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽ ุงู”ูŽู…ู’ุณูŽ ู…ูŽุณูŽ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ยซุงู”ูŽุดูœู‰ูฐุŒ ุจูŽุบูŽุณู’ูƒููŠูŽุฑู’ู…ูุจูŽ ูƒููˆูŽ ุฏูŽ ู…ููƒูŽุซูœู‰ูฐ ูƒูŽูŠู’ ู…ูุชูู…ูู†ู’ ุณูŽู…ูŽุฑููŠูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูœู‰ูฐุฏูŽ ุงู”ูŽู„ู’ุฌูŽู†ูุŸยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahudawa suka amsa masa suka ce, โ€œAshe, gaskiyarmu da muka ce kai Basamariye ne, kana kuma da iska.โ€