John 8:52 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da jin haka Yahudawa suka ce, โTabษi, yanzu kam mun san kana da aljani! Ibrahim ya mutu haka ma annabawa, ga shi kana cewa duk wanda ya kiyaye maganarka ba zai ษanษana mutuwa ba sam.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ูููููุฏูุงูููู ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซุชููุงูุ ููููุฐู ููู
ูุ ู
ููู ุชูุจููุชูุง ููููุฏู ุงููููุฌูููุ ุงููููุ ุงููุจูุฑููฐูููู
ู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง ุณููู ู
ูุชูุ ุนูู
ููุง ูููู ููุซูููฐุ โนุฏููู ููููุฏู ููููููฐ ุจูููููู ุฏู ูููุงูููุฑูููุงุชูุง ุจูุฐููู ุชููปู ู
ูุชูููุจู ุณูู
ูุโบ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Yahudawa suka ce masa, โTo, yanzu kam, mun tabbata kana da iska. Ai, Ibrahim ya mutu, haka ma annabawa, kana kuwa cewa kowa ya kiyaye maganarka ba zai mutu ba har abada.