John 8:54 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya amsa ya ce, โIn ma na ษaukaka kaina, ษaukakata ba kome ba ce. Ubana, wanda kuke cewa shi ne Allahnku, shi ne wanda yake ษaukaka ni.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุงููู
ูุณู ู
ูุณู ููุซูููฐ ยซุนูุฏููู ููุงุทููููููู ููููููุ ููููููู ุทููููููู ุจูุนูุจูุงูููู ูููุงูู
ูููฐ ุชูููููฐุจูุ ููููุฏู ููููููฐ ุทููููููููู ุดููููููฐ ุนูุจูุงููุ ููููุฏู ููููููฐุซูููฐูู ูููู ุดููููููฐ ุงูููููู ููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya amsa ya ce, โIn ma na ษaukaka kaina, ษaukakata ba a bakin kome take ba. Ubana shi ne mai ษaukaka ni, wanda kuke cewa, shi ne Allahnku.