John 8:56 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mahaifinku Ibrahim ya yi farin ciki sosai yă sami ganin ranata; ya kuwa gan ta, ya yi murna.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَاشِ عُبَنْكُ إِبْرَٰهِيمْ يَيِ ڢَضٍ ثِكِ سُواْسَيْ دُوانْ دَيْ يَسَامِ غَنِنْ زَامَانِنَ، يَكُوَ غَنْشِ، يَكُمَ يِمُرْنَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubanku Ibrahim ya yi farin ciki matuƙa ya sami ganin zamanina, ya kuwa gan shi, ya yi murna.”