John 8:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sun yi wannan tambaya ce don su sa masa tarko, don su sami hanyar zarge shi. Amma Yesu ya sunkuya ya fara rubutu a ฦasa da yatsarsa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููููู ููููููู ุชูู
ูุจููู ููููฐ ุฏููุงูู
ููู ุณฺู ููุฏู ุดูุ ุฏููุงูู
ููู ุฏููู ุณูุณูุงู
ู ูููู ฺููููขูููุฏู ุฐูุงุณููู ฺงูุงุฑูุฑูุณู ุนูููููุ ุนูู
ููุง ุนููุณูููฐ ููุณูููููููุ ูููู ุฑูุจููุชูู ุนฺูงูุณูุง ุฏู ฺูููุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sun faษi haka ne don su gwada shi, ko sa sami hanyar kai ฦararsa. Amma Yesu ya sunkuya, ya yi ta rubutu a ฦasa da yatsa.