John 9:16 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai waษ—ansu daga cikin Farisiyawa suka ce, โ€œMutumin nan ba daga Allah yake ba, don ba ya kiyaye ranar Asabbaci.โ€ Amma waษ—ansu suka yi tambaya suka ce, โ€œYaya mutum mai zunubi zai yi irin abubuwan banmamaki haka?โ€ Sai raโ€™ayinsu ya sha bamban.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ฺขูŽุฑูุณููŠูŽุงูˆูŽุง ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ยซู…ูุชูู…ูู†ู‘ูŽู†ู’ ุจูŽ ุฏูŽุบูŽ ูˆูุฑูู†ู’ ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู’ ูŠูŽฺขูุชููˆุงู’ ุจูŽุŒ ุฏููˆุงู†ู’ ุจูŽุงูŠูŽ ูƒููŠูŽุงูŠูœู‰ูฐ ุฑูŽุงู†ูŽุฑู’ ู‡ููˆุชู ุชูŽู…ูŽูƒููˆุงู’ุžยป ุนูŽู…ู‘ูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุณู ุณููƒูŽูŠู ุชูŽู…ู’ุจูŽูŠูŽ ุณููƒูŽุซูœู‰ูฐ ยซูŠูŽูŠูŽ ู…ูุชูู…ู’ ู…ูŽูŠู’ ุฐูู†ููˆุจู ุฐูŽูŠู’ ุนููŠูŽูŠูู†ู’ ุนูŽู„ูŽู…ูู†ู’ ุจูŽู†ู’ ู…ูŽุงู…ูŽุงูƒู ุญูŽูƒูŽุŸยป ุณูŽูŠู’ ุฑูŽุนูŽูŠูู†ู’ุณู ูŠูŽุฑูŽุจูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Saboda haka, waษ—ansu Farisiyawa suka ce, โ€œMutumin nan ba daga Allah yake ba, don ba ya kiyaye Asabar.โ€ Waษ—ansu kuwa suka ce, โ€œYaya mutum mai zunubi zai iya yin mu'ujizai haka?โ€ Sai rabuwa ta shiga tsakaninsu.