John 9:18 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yahudawa dai ba su yarda cewa dฤ shi makaho ne ya kuma sami ganin gari ba, sai da suka kira iyayen mutumin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุดููุบูุจูููููู ูููููุฏูุงูููู ููู
ูุ ุจูุณู ุจูุงุฏู ุบูุณูููููุงุจู ุซูููฐูู ู
ูุชูู
ูููููู ู
ููููููุงู ููููฐ ุงููุฏูุงุ ููู
ู ููููุฐู ูููู ุบูููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุณููู ุนููููู ุนููู ููุฑูุง ุงููููุงููููฐููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yahudawa kam, ba su gaskata shi makaho ne a dฤ ba, ya kuma sami gani, har suka kira iyayen wanda ya sami ganin,