John 9:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Suka tambaye su, “Wannan ɗanku ne? Shi ne wanda kuka ce an haife shi makaho? To, ta yaya yake gani yanzu?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُكَ تَمْبَيٜىٰسُ سُكَثٜىٰ «وَنَّنْ طَنْكُ نٜىٰ؟ كُنْثٜىٰ أَنْحَيْڢٜىٰشِ مَكَهُواْ؟ تُواْ، تَيَيَا يَ عِيَ غَنِ يَنْذُ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
suka tambaye su suka ce, “Wannan ɗanku ne da kuke cewa an haife shi makaho? To, ta yaya yake iya gani yanzu?”