John 9:2 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai almajiransa suka tambaye shi suka ce, โRabbi, wane ne ya yi zunubi, mutumin ne, ko iyayensa, da ya sa aka haife shi makaho?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ุงููููู
ูุฌูุฑูููุณู ุณููู ุชูู
ูุจูููููฐุดู ุณูููุซูููฐ ยซู
ูููู
ูุ ุฐููููุจููู ููููููฐููููฐ ููุณูุง ุงููููุญฺูููขู ููููููู ู
ูุชูู
ู ู
ููููููุงูุ ุฐููููุจูููุณู ููููฐุ ูููุงู ุฐููููุจููู ุงููููุงููููฐููุณูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai almajiransa suka tambaye shi suka ce, โYa Shugaba, wa ya yi zunubi da aka haifi mutumin nan makaho, shi, ko iyayensa?โ