John 9:20 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iyayen suka amsa suka ce, “Mun dai san shi ɗanmu ne, mun kuma san cewa an haife shi makaho.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ إِيَايٜىٰنْ سُكَ أَمْسَ سُكَثٜىٰ «مُنْ دَيْ سَنْ وَنَّنْ طَنْمُ نٜىٰ، كُمَ أَنْحَيْڢٜىٰشِ مَكَهُواْ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai iyayen nasa suka amsa suka ce, “Mun dai san wannan ɗanmu ne, makaho ne aka haife shi.