John 9:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai dai yadda yake gani yanzu, ko kuma wa ya buɗe idanunsa, ba mu sani ba. Ku tambaye shi. Ai, shi ba yaro ba ne, zai faɗa da bakinsa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا مَا كَمْ، بَمُسَنْ يَدَّ عَكَيِ يَنَ غَنِ يَنْذُ بَ، بَمُ مَا سَنْ وَنْدَ يَبُوطٜىٰ مَسَ عِدُواْبَ؞ كُتَمْبَيٜىٰشِ، أَيْ، شِے بَ يَرُواْ بَنٜىٰ، ذَيْ ڢَطَا دَ بَاكِنْسَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma ta yadda aka yi yake gani yanzu ba mu sani ba, ba mu ma san wanda ya buɗe idon ba. Ku tambaye shi, ai, ba yaro ba ne, zai faɗa da bakinsa.”