John 9:22 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iyayensa sun faษa haka ne saboda suna tsoron Yahudawa, gama Yahudawa sun riga sun yanke shawara cewa duk wanda ya yarda cewa Yesu shi ne Kiristi, za a kore shi daga majamiโa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงููููฐููุณู ุณููู ฺขูุทู ุญูููููููฐ ุฏููุงูู
ููู ฺููุงูุฑููุงูู ุดููุบูุจูููููู ูููููุฏูุงููุงุ ุฏููุงูู ุฏูุง ู
ูุง ูููููุฏูุงููุง ุณููู ุดูุฑููู ุซูููฐูู ุฏููู ููููุฏู ููุซูููฐ ุนููุณูููฐ ููููฐ ุงููููู
ูุณููุญู ุ ุฐูุงุนู ูููุงูุฑูููฐุดู ุฏูุบู ู
ูุฌูู
ูุนูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyayensa sun faษi haka ne don tsoron Yahudawa, don dฤ ma Yahudawa sun ฦulla, cewa kowa ya amsa, cewa shi ne Almasihu, za a fisshe shi daga jama'a.