John 9:30 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin ya ce, “Cabɗi, yau ga abin mamaki! Ba ku san inda ya fito ba, ga shi kuwa ya buɗe idanuna.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتُمِنْ يَأَمْسَ مُسُ يَثٜىٰ «يَوْ غَا أَبِنْ مَامَاكِ! بَكُسَنْ عِنْدَ يَڢِتُواْ بَ، غَاشِ كُوَ يَبُوطٜىٰ مِنِ عِدُواْ!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutumin ya amsa musu ya ce, “Yau ga abin mamaki! Ashe, ba ku san ta inda ya fito ba, ga shi kuwa, ya buɗe mini ido!