John 9:32 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ba wanda ya taɓa ji cewa an buɗe idanun wanda aka haifa makaho.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تُنْ ڢَرْكُوانْ دُونِيَا بَعَتَٻَ جِنْ وَنِ يَبُوطٜىٰ عِدُوانْ وَنْدَ عَكَ حَيْڢَ مَكَهُواْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tun da aka fara duniya ba a taɓa jin wani ya buɗe idon wanda aka haifa makaho ba.