John 9:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutumin ya amsa ya ce, “Ranka yă daɗe, wane ne shi? Gaya mini, don in gaskata da shi.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
مُتُمِنْ يَأَمْسَ يَثٜىٰ «مَيْغِرْمَ، وَنٜىٰنٜىٰ شِ؟ كَڢَطَا مِنِ دُوانْ إِنْ بَادَ غَسْكِيَ غَرٜىٰشِ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya amsa ya ce, “Wane ne shi, ya Shugaba, da zan gaskata da shi?”