John 9:41 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yesu ya ce, โAi, da ku makafi ne ma, da ba ku da zunubi, amma da yake kun ce, kuna gani, zunubanku suna nan daram.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนููุณูููฐ ููุซูููฐู
ูุณู ยซุงูููู ุฏู ู
ฺูููขู ููููฐ ููู ุฏู ุจูุงูู ุฏู ุงููููุญููููู ุฐููููุจูุ ุนูู
ููุง ุฏูููููููฐ ููููุซูููฐ ููููุบูููุ ุชููุงูุ ุงููููุญููููู ุฐูููุจููููู ูุงููููุงูู ุฏูุฑูู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yesu ya ce musu, โAi, da makafi ne ku, da ba ku da zunubi. Amma da yake kun ce kuna gani, to, zunubinku ya tabbata.