John 9:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce masa, โJe ka, ka wanke a Tafkin Silowamโ (kalman nan tana nufin โAikakkeโ). Saboda haka mutumin ya tafi ya wanke, ya kuma dawo gida yana gani.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููุซูููฐ ููู
ูุชูู
ููู ยซุฌูููฐููุ ููููููููููฐ ุนูุฏููุงู ุงูู ุถููู ุชฺูขููููู ุณูููููู
ูุยป ููููููู ููููู
ู ูููู ุชููู ฺููขููู ยซุนูููููยปุ ุณููู ู
ูุชูู
ููู ููุฌูููฐ ููููููููููฐ ุนูุฏููุงูุ ููุฏูุงููุงู ุนูุฏููููููุณู ุณููู ุบูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ya ce masa, โJe ka, ka wanke ido a ruwan Siluwam,โ wato aikakke. Shi ke nan sai ya je ya wanke ido, ya komo yana gani.