Jonah 1:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai matuƙan jirgin suka tsorata ƙwarai, suka ce masa, “Wane irin mugun abu ne ka aikata haka?” (Sun gane cewa yana gudu ne daga wurin Ubangiji, domin ya riga ya faɗa musu.)
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ يُونُسَ يَڢَطَا مُسُ ثٜىٰوَ يَنَ غُدُ دَغَ غَبَنْ يَهْوٜىٰهْ نٜىٰ؞ دُواْمِنْ حَكَ مُتَنٜىٰنْ سُكَجِڟُواْرُواْ سُواْسَيْ؞ سُكَثٜىٰ مَسَ «كَيْ! دُوانْمٜىٰ كَايِ حَكَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai matuƙan jirgin suka tsorata ƙwarai, suka ce masa, “Wane irin mugun abu ne ka aikata haka?” Sun sani ya gudu ne daga wurin Ubangiji, gama ya riga ya faɗa musu.