Jonah 1:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai tekun ya daɗa rikicewa. Sai suka tambaye shi, “Me za mu yi da kai domin tekun yă daina hauka?”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
تٜىٰكُنْ كُوَ تَيِ تَڧَارَ هَوْكَ سُواْسَيْ؞ سَبُواْدَ حَكَ مَاسُ تُوڧِنْ جِضْغٍ سُكَ تَمْبَيِ يُونُسَ سُكَثٜىٰ «تُواْ، مٜىٰ ذَامُيِ مَكَ دُواْمِنْ تٜىٰكُنْ تَݣُونْتَ مَنَ؟»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Hadirin kuwa sai ƙaruwa yake ta yi. Matuƙan jirgin kuwa suka ce masa, “Me za mu yi maka domin tekun ya lafa?”