Jonah 1:13 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Maimakon mutanen su yi haka, sai suka yi ƙoƙari su tura jirgin ruwan zuwa bakin teku. Amma ba su iya ba, saboda iskar ta sa tekun ya yi ta ƙara hauka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكْدَهَكَ، سَيْ مَاسُ تُوڧِنْ جِضْغٍ سُكَيِ ڧُواْڧَرِ سُتُڧَ جِضْغٍ دَ دُكَنْ ڧَرْڢِنْسُ دُواْمِنْ سُكُواْمَ بَاكِنْ تٜىٰكُ؞ عَمَّا بَسُ عِيَبَ سَبُواْدَ إِسْكَرْ تَاسَا تٜىٰكُنْ تَيِ تَڧَارَ هَوْكَ، تَنَ غَابَادَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Matuƙan jirgin kuwa suka yi ta tuƙi da iyakar ƙarfinsu don su kai gaɓa, amma suka kāsa domin hadirin yana ta ƙaruwa.