Jonah 1:16 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ganin haka sai mutanen suka cika da tsoron Ubangiji, suka kuma miƙa wa Ubangiji hadaya, suka yi wa’adi da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ وَنَّنْ، ڟُواْرُوانْ يَهْوٜىٰهْ يَكَامَسُ سُواْسَيْ، سَيْ سُكَيِ وَ يَهْوٜىٰهْ هَدَايَ دَ ضَنْڟُوَا ثٜىٰوَ ذَاسُيِ مَسَ حِدِمَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai matuƙan jirgin suka ji tsoron Ubangiji ƙwarai, har suka ba da sadaka, suka kuma yi wa'adi ga Ubangiji.