Jonah 1:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma Ubangiji ya tanada wani babban kifi da zai haษiye Yunana, Yunana kuwa ya yi yini uku da dare uku a ciki cikin kifin.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ูููู ููุณูุง ูููู ุจูุจูููู ฺูููขู ููููุทูููููฐ ูููููุณูุ ูููููุณู ููุฐููููู ุนูุซููููู ุซููููู ฺูููขููู ูููู ุนููู ุฏูุฑูููฐ ุนูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuwa ya umarci wani babban kifi ya haษiye Yunusa. Yunusa kuwa ya yi yini uku da dare uku a cikin cikin kifin.