Jonah 1:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka suka tambaye shi suka ce, โYanzu, gaya mana, dalilin da ya sa wannan masifa ta zo mana? Mene ne aikinka? Daga ina ka fito? Ina ne ฦasarka? Daga wacce kabila ce ka fito?โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณูููุซูููฐ ู
ูุณู ยซููููุฐูุ ฺขูุทูุง ู
ููู ุฏูููููููู ููุณูุง ููููููู ู
ูุณฺููขู ุชูุฐููุงู ุบูุฑูููฐู
ูุ ู
ูููฐููููฐููููฐ ุนูููููููููุ ุฏูุบู ุงููููุง ฺููขูุชููุงูุ ุงููููุง ููููฐ ฺงูุณูุฑูููุ ูููู ููุซูููฐ ฺงูุจููููููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka ce masa, โKa faษa mana, laifin wane ne ya jawo mana wannan masifa? Mene ne aikinka? Daga ina ka fito? Daga wace al'umma kake?โ