Jonah 2:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Cikin tashin hankali, ka jefa ni cikin zurfafa, a tsakiyar teku, ka kuma jujjuya ni a cikin ruwa; dukan raฦ™uman ruwanka da ambaliyarka sun bi ta kaina.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูƒูŽุง ุฌูœู‰ูฐฺขูŽู†ู ุซููƒูู†ู’ ุธูุฑู’ฺขูู†ู’ ุชูœู‰ูฐูƒูุŒ ุซูŽู†ู’ ฺงูŽุฑู’ฺงูŽุดูู†ู’ ุชูœู‰ูฐูƒูุŒ ุงู•ูุบููŠููˆุงู’ูŠูู†ู’ ุถููˆูŽ ูƒูู…ูŽ ุณููƒูŽ ูƒูœู‰ูฐูˆูŽูŠูœู‰ูฐู†ูุž ุฏููƒูŽู†ู’ ุฑูŽุงฺงูู…ูŽู†ู’ ุถููˆูŽู†ู’ูƒูŽ ูƒูู…ูŽ ุณููƒูŽุดูŽุง ูƒูŽูŠู’ู†ูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ka jefa ni cikin zurfi, Can cikin tsakiyar teku, Inda igiyoyin ruwa suka kewaye ni, Kumfa da raฦ™uman ruwanka suka bi ta kaina.