Jonah 3:5 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Ninebe kuwa suka gaskata Allah. Aka yi shela a yi azumi, sai dukansu daga babba har zuwa ฦaraminsu, suka sa tufafin makoki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูุชูููููฐูู ููููููฐุจู ุณููู ุบูุณูููุชู ุณฺูงููุงูู ุงูููููู ุ ุณูููุณูุง ูููุงููู ูููู ุงููุธูู
ูุ ุณููู ุฏููููู ู
ูุชูููููฐ ุฏูุบู ุจูุจูู ุญูุฑู ุฐูููุง ฺงูุฑูู
ู ุณูููุณูุง ุฑููุบููููู ููููู ุจฺูงููู ุซููู ุฏู ุชููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai mutanen Nineba suka gaskata Allah, suka tsai da shawara, cewa kowa da kowa ya yi azumi. Dukan mutane kuwa babba da yaro, suka sa tufafin makoki.