Jonah 3:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da saฦon Yunana ya kai kunnen sarkin Ninebe, sai ya tashi daga kujerar mulkinsa, ya tuษe alkyabbarsa, ya sa rigar makoki, ya zauna cikin toka.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ู
ูุบูููุฑู ุชููููู ูููููููฐูู ุณูุฑููููู ููููููฐุจูุ ุณููู ููุชูุงุดู ุฏูุบู ููุฌูููฐุฑูุฑู ู
ูููููููุณูุ ููุชูููปูููฐ ุฑูุบูุฑู ู
ูููููููุณู ูู ุงููุฌูููููฐุ ููุทููููู ุฑูุบูุง ุชูููููู ุจฺูงููู ุซููู ุฏู ุชููุจู ููุณูุงุ ููุฐููููู ุนูุชููุงูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'ad da Sarkin Nineba ya ji labarin, sai ya sauka daga kursiyinsa, ya tuษe rigarsa, ya sa rigar makoki, ya zauna cikin toka.